18 Janairu 2020 - 21:23
Babban mai gabatar da kara na Nuremberg Crown: Kisan Kassim Sulemani ya haramta kuma marawa fasikanci ne

Kwanan nan Gwamnatin Amurka ta ba da sanarwar cewa ta "cire" (a zahiri, "kashe") ɗaya daga cikin manyan Kwamandan sojojin ƙasar da ba a cikin yaki muke, bisa umarnin Shugaban (Trump). A matsayina na wanda ya kammala karatun a Makarantar Law Harvard, wanda ya rubuta kasidu da yawa kan wannan, Ina ganin wannan mummunan halin a matsayin cin zarafi ne ga dokar ƙasa da ta ƙasa.

 Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}ABNA-ta rawaito cewa :Benjamin Babban  Kotun koli ta Nuremberg  ya rubuta a cikin wata Makala  cewa: kisan Laftanar Kanal Kassim Sulemani da umarnin Trump da sojojin Amurka suka yi a Iraki ana daukar shi a matsayin aikin fasikanci.Benjamin yace Yanzu, shekara ta dari, bazan iya yin shuru ba. Na zo Amurka ne a matsayina na dan gudun hijira . Ina jin nauyina ne in shigar da imanin na ga Amurkawana fada masu gaskiya.Ya kara da cewa :na halarci Yaƙin Duniya na II a matsayin sojan Amurka a fagen fama, kuma aka karrama ni da na yi aiki a Kotun manyan laifuka ta Nuremberg  a matsayin babban mai gabatar.Ya kara da cewa: Mutane suna da hakkin sanin gaskiya. Yarjejeniya ta Majalisar Dinkin Duniya, Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya da Kotun Duniya ta Hague duk an keta su.Wata majiya a Amurka ta nakalto cewa kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka{ICC} za ta fitar da bayani na karshe kan Amurka bayan da kasar Iran ta shigar da kara a gaban kotun akan kisan shahid Kassim Sulemani.